Bidiyo ya fito yayin da Bola Tinubu ya nuna kwarewar motsa jiki kan Keke

Bidiyo ya fito yayin da Bola Tinubu ya nuna kwarewa kan Keken motsa jiki 


Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu ya nuna kwarewarsa ta motsa jiki don tabbatar wa masu sukar cewa shi mutum ne mai kishin kasa.

A wani faifan bidiyo da aka wallafa a shafin Twitter, ana iya ganin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC a kan keken motsa jiki, yana motsa jiki.

Sai dai hakan ya janyo martani daga ‘yan Najeriya inda jama’a da dama ke sukarsa yayin da wasu ke yaba masa.

Previous Post Next Post

Latsa nan domin samun labaran mu ta WhatsApp kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilin mu a garin ku LATSA NAN

Domin aiko rahotu/ korafi LATSA NAN

Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN ka danna FOLLOW ko LIKE