AMFANIN GANYEN GOBA DA CURUTTA 10 DA TAKE MAGANI
Ganyen Gwaiba ya kunshi tarin sunadai da masu yakar cututtuka iri-iri tare da inganta lafiya musamman a yayin da aka sarrafa kuma aka yi amfani da shi ta hanyoyin da suka dace.
Ganyen dan itaciyar yana dauke da wasu muhimman sunadarai masu zaman maganin cututtuka musamman wadanda aka sani a wannan zamani.
Daga cikin sunadaran da ganyen gwaiba ya kunsa akwai; antioxidants, antibacterial da anti-inflammatory irin su polyphenols, carotenoids, flavonoids da kuma tannins dake da matukar bayar da tallafi wajen kawar da wasu cututtuka da dama.
Tasirai da wannan sinadarai suka kunsa tare da rawar da suke takawa wajen kiwatar lafiya sun hadar da;
1. Rage nauyin jiki
2. Tasiri ga cutar ciwon suga (diabetes)
3. Rage teba da daskararren maiko (Cholesterol)
4. Tsayar da amai da gudawa
5. Hana kamuwa da cutar nan ta huhu da ake kira Bronchitis.
6. Waraka ga cututtukan hakori, makoshi da kuma dasashi.
7. Ciwon daji wato Kansa.
8. Habaka samar da ruwan maniyyi ga maza
9. Warkar da gulando.
10. Kawar da cutar fata musamman kyazbi.
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI