Gada ta ruguje tare da jami'ai a kanta yayin da ake kaddamar da aikin (bidiyo)

Gada ta ruguje tare da jami'ai a kanta yayin da ake kaddamar da aikin (bidiyo)


Wata gada ta ruguje yayin da ake kaddamar da aikin a kasar Afirka ta Kudu kuma hoton bidiyon lamarin ya bazu.

A cikin faifan bidiyon, an ga jami’an da ke kaddamar da aikin a tsaye a kan gadar.

Nan take wata jami’a mace ta yanke ribbon domin bayyana bude gadar, sai dai yanke ribon din ke da wuya sai gadar ya ruguje tare da jami’an.

Masu kallo da sauri suka garzaya gadar domin su taimaka wajen ceto jami’an.

Abin farin ciki, ba a rasa rai ba.

Kalli bidiyo a kasa.

Previous Post Next Post

Information

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN