Hotunan yadda rundunar sojan ruwa ta kori jami'inta bisa zargin Luwadi

Rundunar Sojan ruwa ta kori jami'inta bisa zargin Luwadi


Rundunar sojin ruwan Najeriya ta kori wani jami'inta mai suna SLT VN Ukpawanne bisa zargin yin luwadi da wani matashi a jihar Delta. Shafin labarai na isyaku.com ya samo.

Ukpawanne dai ya gurfana a gaban Kotun soji ne kuma ta same shi da laifuka hudu da suka hada da kin bin doka da oda, yunkurin yin luwadi, rashin kunya da kuma amfani da muggan kwayoyi.Previous Post Next Post

Information

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN