Jinin Sheikh Muhammad Goni ba zai tafi a banza ba, cewar wani Gwamna


Wnnan shine Lance Corporal John Gabreil sojan da ya harbi Sheikh Muhammad Goni Aisami ya rabashi da rayuwa tare da yunkurin sace motar Malamin

Maigirma Gwamman jihar Yobe Mai Mala Buni ya shiga cikin lamarin, kuma yayi alkawarin sai hukunci ya tabbata akan wannan Soja Dan fashi da makami da ya kashe Malam 

Rundunar sojin Najeriya ta fara bincike kan lamarin kisan Shehun Malamin da nufin yin adalci a cewar wata sanarwa da ta fito daga rundunar. 

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN