
Hotunan yadda hukumar Hisbah ta yi wa wasu yan makarantar sakandare askin dole, duba dalili
August 10, 2022
Jami'an hukumar Hisbah sun yi wa wasu yan anin karshe na makarantar Sakandare asking dole a karamar hukumar Dawakin tofa da ke jihar Kano. Shafin isyaku.com ya samo.
Hotunan sun bayyana me a shafin hukumar na Facebook a daren Talata 9 ga watan Agusta.
Kalli hotuna a kasa