-->
Yadda miji ya yi wa matarshi matsiyacin duka har ya canza fasalin fuskarta

Yadda miji ya yi wa matarshi matsiyacin duka har ya canza fasalin fuskarta


Ana zargin wani magidanci mai suna Gbubemi da yi wa matarsa dukan fitar hankali a garin Sapele na jihar Delta.

Wani rahotu da kafar labarai na Sapele Oghenek ya ruwaito, ya yi zargin cewa mijin matar yana gallaza mata tun lokacin da suka yi aure.

Kazalika kafar ta ce mijin matar zan zuri'ar Dabio ne. 

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel