Tsohon Gwamnan Kebbi Adamu Aliero ya fice daga jam'iyar APC ya koma jam'iyar PDP


Tsohon Gwamnan jihar Kebbi Sanata Adamu Aliero ya fice daga jam'iyar APC ya koma jam'iyar adawa ta PDP.

Jigon dan siya kuma magoyi bayan Sanata Alieru Alhaji Umar Namashaya Diggi ya sanar wa kafar labarai na yanar gizo isyaku.com.

Ana kyautata zaton za a kaddamar da Sanata Aliero a matsayin dan takarar kujerar Sanatan Kebbi ta tsakiya a jam'iyar PDP nan ba da dadewa ba.

Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN