Bidiyon yadda EFCC ta damke wasu mutane bisa zargin siyan kuri'u lokacin zaben Gwamnan Ekiti


Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa tu'annati Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) ta damke wasu mutane bisa zargin siyan kuri'u lokacin zaben Gwamnan jihar Ekiti.

Yayin da take gabatar da wadanda ta kama a Shelkwatar yansanda na Oke Ori Omi ranar Asabar 18 ga watan Yuni. Bayanai sun ce an kama mutanen ne dauke da makuddan kudi da ake zargin suna siyan kuri'u ne lokacin zaben.

Kalli bidiyo a kasa:


Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN