Yanzu yanzu: Ministan sharia Abubakar Malami ya bayar da taimakon N1m ga yan gudun hijiran Masarautar Zuru


Ministan sharia kuma Antoni janar na Najeriya Dr Abubakar Malami (SAN) ya bayar da taimakon kudi Naira miliyan daya (N1m) ga yan gudun hijiran da ayyukan yan bindiga ya raba su da muhallinsu a  Masarautar Zuru. 

Shafin isyaku.com ya samu tabbacin karbar kudin daga Sani Yusu Tadi na wata kungiya a garin Zuru.

Karin bayani na tafe....

Previous Post Next Post

Information

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN