Yanzu yanzu: Ministan sharia Abubakar Malami bai sauka daga mukaminsa ba, duba dalili


Ministan shari'a kuma Antoni Janar na Najeriya Abubakar Malami SAN bai sauka daga mukaminsa ba. Shafin labarai na isyaku.com ya sami tabbacin haka daga majiya mai tushe
.

Majiyar ta ce "Ministan shari'a  bai sauka daga mukaminsa ba, yanzunnan ya bar office. Wannan zancen ba gaskiya bane" 

Labarai na ta zagayawa a shafukan sada zumunta na Facebook cewa Ministan shari'a ya sauka daga mukaminsa. Sai dai ta tabbata cewa zancen ba gaskiya bane. 

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN