
Jami'an tsaron Isra'ila sun kutsa kai har cikin Masallaci suka daure Musulmi Falasdinawa masu Ibada
April 24, 2022
Comment
A ci gaba da arangama da ke faruwa tsakanin jami'an tsaron Isra'ila da Falasdinawa a birnin Qudus, sojin Isra'ila sun kutsa kai har cikin Masallacin Al-Aqsa suka daure Musulmi Falasdinawa da ke Ibada a cikin Masallacin.
Wannan lamari ya faru ne ranar Juma'a kmar yadda Awan Wafdan ta wallafa.
Aswan ta yi zargin cewa wannan lamari na faruwa amma Duniya ta zuba ido tana kallo kawai.
0 Response to "Jami'an tsaron Isra'ila sun kutsa kai har cikin Masallaci suka daure Musulmi Falasdinawa masu Ibada"
Post a Comment
Rubuta ra ayin ka