Kebbi: Noman gero da masara cikin rani a Unguwar bayan Kara da ke garin Birnin kebbi(Hotuna)


Manoma a Unguwar bayan Kara da ke garin Birnin kebbi sun dukufa wajen noman Rani a yanayi mai kayatarwa.

Shafin isyaku.com ya samo cewa manoman sun noma targu,tattasai,masara da gero a wannan gona cikin wannan rani.

Mun kuma samo cewa idan damana ta yi manoman kan yi amfani da wannan gonar domin noma kayakin amfanin gona.Previous Post Next Post