Yanzu yanzu: An halaka fataken shanu da dama, an kashe shanu masu yawa a kasuwar shanu ta Aba a jihar Abia (Hotuna da Sauti)


Harin miyagun iri kan sabuwar kasuwar shanu ta Aba a jihar Abia inda a ka samu asarar fatake da shanu.

Fitaccen dan Jarida Nasiru Adamu El-hikaya ya wallafa a shafinsa.

Shugaban kungiyar fataken Yahuza Yusuf ya ce wasu mutanen sun bazama cikin daji.

Latsa kasa ka saurari abin da ya faru

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=5154370374586551&id=100000409189823
Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN