Type Here to Get Search Results !

Yadda gobara ta tashi a jikin wani mutum bayan power bank da yake cajin wayarsa ya kama da wuta a aljihunsa


Wani mutum ya kama da wuta bayan Power bank da yake cajin wayar salularsa da shi ya kama da wuta a cikin aljihunsa.

Faifen bidiyo a intanet ya nuna yadda wuta ta lullube wannan mutum cikin yan dakikai.

Jama'a sun yi iya nasu kokari domin ganin sun kashe wutar.

Latsa kasa ka kalli bidiyo.

https://www.facebook.com/100000200415871/posts/5453860497963910/

https://www.facebook.com/100000200415871/posts/5453860497963910/

================

Daga Jaridar iyaku.com

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakulabari

Facebook fFacebook.com/isyakalabari

 

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Hollywood Movies