Tap di jan: Duba abin da wata budurwa ta yi wa saurayinta bayan ta kama shi yana soyayya da wata yarinyaDuba abin da wata budurwa ta yi wa saurayinta bayan ta kama shi yana soyayya da wata yarinya daban.

Wani abin ban mamaki shi ne yadda jama'a da ke wajen suka ki sa hannu cikin lamarin balle su taimaka a raba fadan.

Bisa ga alamu budurwar ta sami sa'a a kan saurayin nata tun farko, ta kayar da shi kuma ta haye cikinsa ta dinga azabtar da shi yayin da take zaune a ruwan cikinsa.

Kalli bidiyo a kasa:


================

Daga Jaridar iyaku.com

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakulabari

Facebook fFacebook.com/isyakalabari

 

Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN