Dubban Talakawa sun bazama a titunan kasar Kazakstan lamari da ya haifar da bore tare da kone-kone sakamakon karin farashin man fetur da mahukunta suka yi a kasar. Xinhua News ta wallafa.
Rahotanni na nuna cewa akalla mutum 1000 aka raunata kuma fiye da mutum 400 na jinya a asibitoci sakamakon fitinar da ta tashi tun ranar Laraba.
Masu bore sun banka wa ofisoshi wuta tare da kone-kone a fadin kasar.
Kazalika sun yi ta fito na fito da jami'an tsaro lamari da ya haifar da mumunan arangama tsakanin bangarorin.
An halaka gomman masu bore a birnin Almadi yayin da suka yi kokarin kutsawa ofishin yansanda a yankin.
Latsa na ka kalli bidiyon zanga-zangan
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=10220913853531205&id=1086336452
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI