Yadda yan bindiga suka bindige babban jami'in dansanda har lahira a ofisAn harbe wani sifeton ‘yan sanda a caji ofis din ‘yan sanda da ke Mgbidi a jihar Imo.

An kashe jami’in ne a lokacin da ‘yan bindiga suka kaddamar da hari a caji ofis din da yammacin ranar Juma’a.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, Michael Abattam, ya tabbatar da faruwar harin amma ya ce an dakile harin.

“A ranar 14 ga watan Janairu, 2022 da misalin karfe 20:45, rundunar ‘yan sanda ta ofishin ‘yan sanda na Mgbidi, ta dakile wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a wata farar mota kirar hilux, inda suka yi yunkurin kutsawa cikin ofishin, amma jami’an sun dakile harin, yayin da ‘yan bindigan suka tsira da raunukan harbi daban-daban.

Leadership Hausa

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakalabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

 

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN