Yadda mai gadi ya balle gidan da yake gadi ya tafka satar kayaki na N15m, karanta yadda lamarin ya faru


Jami'ai a jihar Ogun sun damke wani mai gadi bayan ya balle gudan da yake gadi ya tafka satar dukiya. Shafin Jaridar isyaku.com ya samo.

Mai gadin mai suna Adewale Adegbenro ya ketara ya balle gidan da yake gadi da dare ya sace kayakin alfarma na gwala-gwalai da azurfa na kimanin Naira miliyan goma sha biyar N15m a Unguwar Adigbe da ke birnin Abeokuta.

Kakakin jami'an sashen tsaro na jihar Ogun Mr Moruf Yusuf ya tabbatar da faruwar lamarin. 

Ya ce wanda aka kama yana fuskantar bincike a sashen SCIID da ke Alagbon.

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakulabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

 

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN