Yadda fusatattun jama'a suka yi da wasu samari saboda aikata wannan abu ga wata mata


An kama wasu samari guda biyu kan zargin satar wayar salula aka yi masu hukuncin kato bayan sun kwace wayar salula daga hannun wata mata a birnin Jos. Shafin Isyaku.com ya samo.

Wadanda aka kama sun kwace wayar salula daga matar ne suka tsere a Keke-napep a unguwar Ring road da ke birnin Jos da safiyar ranar Juma'a 7 ga watan Janairu.

Wani mai motar bas da ya gan abin da ya faru ya bi su da motarsa, kuma ya kade Keke-napep da suke tukawa ala dole suka tsaya.

Bayan bayanai da suka gudana, jama'a sun yi wa barayin dukan fitar albarka.

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakalabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

 

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN