Yadda asirin wani Almajirin bogi ya tonu a hannun Jami'ai, duba ka ganiJami'ai sun tona asirin wani mutum da ke karyar kasancewa musaki mai hannu daya yana bara.

Jami'an sun rutsa da wannan mutum ne a kasar India bayan sun fuskance shi kuma suka takura shi ala dole ya fitar da hakikanin hannusa bayan ya makale hannun a cikin wandonsa kuma ya sa rigarsa ya rufe.

An gan mutumin a faifen bidiyo yadda ya nade hannun rigarsa guda tamkar baya da hannu daya, rike da sandar guragu da hannunsa na dama.

Daga karshe dai ta bayyana karara cewa lafiyarsa kalau, kuma yana amfani da wannan dama ne kawai domin yaudarar jama'a domin ya karbi kudin bara a wajensu.Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakulabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN