"Tsakanina da uban gidana, abin da ya kamata ku sani'(Hotuna)

TSAKANINA DASHI,


Kudubafa a cikin takaitattun shekaru yahoreni da ingantattar sana'a.

Bai nuna mani bakin ciki ba ko kadan tin ban iya komai ba har na kai na fara itawa ina tayashi, asannu nima yanzu har na kai matakin kai na.

Amma duk da haka, ayyukan mu kusan hade suke, domin shakuwar da na yi da shi bazan iya nisa da shi ba, duk da dai wani lokaci aiki yakan kaini nesa da shi.

Oga taye mutumin kirki ne, duk da ba Bahaushe bane, baya da nuna kabilanci, ko bakin ciki, bai ki ka fi shi daukakaba.

Alhamdulillahi, yanzu ga shi silarsa, ko wane gari ana kira na aiki, kuma abun ban sha'awa, duk inda na yi aiki bayan biyana hakki na, har sai an hada mun da godiya, domin aikin mu babu wata tsada, da yawa, idan na fada masu kudin aikin, sukan yi mamaki, duba da yadda muke yinsa a saukake.

Inji matashi Mubarak na jihar Kebbi, za ku samesa a wannan number.

Daga Basiru Gandu.

Domin samun lambar Basiru, latsa nan ka rubuta LAMBAR BASIRU






Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakulabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

 

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN