Tashin hankali: Dan siyasa a jihar Kebbi ya umarci jama'a su tara buhun duwatsu domin tanadin jifan abokan adawan siyasa (Bidiyo)

Wani dan siyasa ya umarci jama'ar jihar Kebbi su tanadi same da buhunan duwatsu su ajiye a garkarsu domin yi wa abokan hamayyar siyasarsu luguden jifa da duwatsun.


Dan siyasar ya kara da umartan jama'a au yi kabbara har sau uku kan anokan hamayyar siyasarsu.

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakalabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN