Kwararrun barayin motoci sun sake ba mutane mamaki a kasar Afrika ta kudu bayan sun sace wata mota da karfe 3 na dare amma kafin karfe 9 na safe an yi falle-falle da motar. Shafin labarai na isyaku.com ya samo.
An sace motar ne ranar Juma'a 7 ga watan Janairu,2022 kuma an gano motar ne a yankin Gauteng na kasar ta Afrika ta kudu.
Rahotanni na nuna cewa karbe motoci a hannun matuka mota a kasar Afrika ta kudu ya zama ruwan dare a kasa da ke fama da kwararrun masu aikata laifin satar motoci.
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI