Maigida da matarsa yan kabilar Igbo sun Musulunta a tsakiyar jihar Enugu (Hotuna)


Wasu ma'aurata miji da matarsa yan kabilar Igbo sun Musulunta a jihar Enugu ranar Juma'a.

Shafin Jaridar isyaku.com ya samo cewa babban Limamin Masallacin Juma'a na garin Ibagwa-aka ne ya basu kalmar shahada.

Mijin matar mai suna Chizoba ya amsa sunan Musa bayan ya Musulunta yayin da matarsa mai suna Chidera ta amsa sunan Adina.


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakulabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

 

Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN