Duba matar da ta fi kowace mata girman nono a fadin Duniya (Hotuna)


Annie Hawkins-Turner ita ce matar da ta fi kowace mata manyan nono a fadin Duniya bisa kididdigar Guinness World records. Jaridar isyaku.com ya tattaro
.

Mahaifiyar yara biyu daga birnin Atlanta da ke jihar Georgia, ta sami wannan matsayin ne na Guinness World records bayan kowane nononta ya yi nauyin 65lbs kuma fiye da tsawon kafa hudu da rabi.

Tun da dadewa Likitoci suka sheda wa Anne cewa tana fama da cutar gigantomastia da ke haifar da yanayin jinya da ke haddasa girmna nono.

Tuni dai hotunan Annie suka jefa mata a sassan Duniya cikin mamaki.Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakulabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN