Da duminsa: Bola Tinubu ya gaya wa Buhari kudirinsa na neman takarar shugaban kasa a 2023, duba ka gani


Bola Tinubu ya bayyana cewa ya sanar da shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, kudirinsa na neman takarar shugaban ƙasa a 2023, kamar yadda Dailytrust ta ruwaito

Jigon APC ya bayyana haka ne yayin da yake zantawa manema labarai a gidan gwamnatin tarayya, jim kaɗan bayan ganawa da Buhari ranar Litinin. 

Na sanar da shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, kudirina, amma ban faɗa wa yan Najeriya ba, har yanzun ina shawari ne," inji shi. 

Duk da tun baya akwai alamun yana sha'awar kujera lamba ɗaya a Najeriya, Bola Tinubu, ya kauce wa yin kalaman da zasu nuna kudirinsa kai tsaye. 

Cikakken bayani na nan tafe... 

Source: Legit.ng 

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakalabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

 

إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN