Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun sace tsohon dan takarar gwamnan jam'iyyar Action Alliance (AA) a Imo a zaben 2019, Uche Nwosu, The Cable ta ruwaito.
Nwosu, siriki ne ga tsohon gwamnan jihar Imo kuma Sanata a yanzu, Rochas Okorocha.
An sace shi ne a ranar Lahadi a cikin cocin St Peters Anglican, a kauyen Umunwokwe, a karamar hukumar Eziama-Obaire Nkwerre yayin da suke addu'o'in bayan rasuwar mahaifiyarsa Jemaimah Adaeze Nwoso da aka birne a ranar Laraba.
Legit Hausa
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari
Rubuta ra ayin ka