Ta faru: Malamin addini ya yi wa matar aure mai juna biyu fyade a wajen ibada


Rundunar yansandan jihar Ondo ta kama wani Pasto bisa zargin yi wa wata mata mai juna biyu fyade.

Yansanda sun kama Posto ne bayan matar ta shigar da kara a kan shi ta yi zargin cewa ya yi mata fyade garin yi mata addu'a.

Ta yi zargin cewa Pasto ya bukaci ta shiga wani daki a cikin Mujami'arsa bayan ta yi masa bayanin lalurar da take ji dangane da juna biyu da take dauke da shi.

A cewarta, Pasto ya umarce ta cewa ta shiga wani daki a cikin Mujamiarsa, daga nan sai ya ce zai taimake ta. Sai ya ce ta cire kayanta ta kwanta, kuma ta yi.

Ta ce sai Pasto ya sa yatsar hannunsa a cikin wani mai na shu'umi, sai ya saka yatsar a cikin ala'urarta. Ya ce bai kamata ya aikata wanna ba. Amma tunda mijinta baya nan, zai taimake ta. Daga bisani  ya yi lalata da ita.

Ta ce bayan ya gama abin da yake yi ne sai hankalinta ya dawo ta gane hakikanin abin da ya aikata mata.

Sakamakon haka ta kai Kara wajen yansanda.

Kakakin rundunar yansandan jihar Mrs Funmilayo Odunlam, ta tabbatar da kama Pasto kuma ta ce ana gudanar da bincike.

Ta ce bata da cikakken bayanin abin da ya faru a daidai lokacin da Jaridar Punch ta tuntube ta.

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakalabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

 

إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN