Shahararren malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi, ya ce ya daina shiga don sasantawa da ‘yan bindiga biyo bayan ayyana su a matsayin ‘yan ta’adda da kotu ta yi.
Premium Times ta ruwaito cewa Gumi ya bayyana haka ne a wata hira ta musamman a Kaduna a ranar Laraba 8 ga watan Disamba.
Kafin babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ayyana 'yan bindigan a matsayin ‘yan ta’adda, Gumi ya sha ziyartarsu a dazuzzukan jihohin Zamfara da Neja.
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari
Rubuta ra ayin ka