Type Here to Get Search Results !

Da duminsa: Yan bindiga sun harbe Basarake har Lahira a jihar Kaduna, mutane sun watse da guduWasu tsagerun yan bindiga sun harbe magajin garin Idasu, ƙaramar hukumar Giwa, Malam Magaji Ibrahim, har lahira. 

Dailytrust ta ruwaito cewa yan ta'addan sun ƙashe basaraken ne awanni 24 bayan kashe mutum 38 a faɗin jihar Kaduna, ciki harda karamar hukumar Giwa. 

Cikakken bayani na nan tafe... 

Source: Legit.ng 

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakalabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

 

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Hollywood Movies