Mawallafin shafin labarai na isyaku.com Malam Isyaku Garba Zuru ya samu karuwar haihuwar diya ranar Lahadi 12 ga watan Disamba 2021 a garin Birnin kebbi.
Mahaifiya da Jaririyar suna cikin koshin lafiya.
Sakamakon haka ilahirin ma'aikata, Yan uwa da abokan arziki ke neman addu'arku.
Za a yi addu'ar zanen suna ranar Lahadi 19 ga watan Disamba 2021 insha Allahu.
Mun gode Allah ya bar Zumunci.
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari
Rubuta ra ayin ka