Babban jami'in dansanda ya yi bayani kan irin kirar motoci da aka fi sacewa


A wani jawabi da ya yi wa manema labarai a wani faifen bidiyo, Kwamishinan yansandan babban birnin tarayyar Najeriya Abuja, ya shawarci masu motoci kirar Toyota kowane iri ne matukar mai tsada ce, har da Toyota Hilux, cewa su kula da motocinsu kwarai da gaske domin dai barayin mota sun fi mayar da hankali wajen satar motoci kirar Toyota
.

Ya kuma shawarci masu motoci kirar Toyota su dinga amfani da na'urorin tsaro domin takura masu satar mota.

Ya ce an kama gungun wasu mutane da suka shahara wajen satar motoci su ketara da su zuwa jamhuriyar Nijar inda suke sayar da su ga wani dilar motocin sata.

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakalabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

 

إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN