An cafke wasu samari biyu yan wata kungiyar mutum uku da suka shahara wajen kwace baburan bayin Allah a garin Abovo da ke karamar hukumar Ikan ta kudu a jihar Delta. Shafin isyaku.com ya samo.
Jami'an kula da harkokin Kungiyoyin asiri ne suka aiwatar da kamen bayan sun sami rahotun sirri karkashin jagorancin kwamanda Mr Miracle Okoh ranar Asabar 4 ga watan Disamba.
Kwamanda Okoh ya ce samarin sun ranta na kare zuwa cikin daji lokacin da suka gansu, amma jami'ansa suka dafa masu har cikin daki suka kamo su.
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI