Ƙungiyar Marubutan Arewa "Arewa Media Writers" Ta Rubuta Littafi Na Farko Mai Suna "Rayuwar Samari Da Yan Mata a Soshiyal Midiya"


Daga Ƙungiyar "Arewa Media Writers"

Ƙungiyar marubutan Arewa "Arewa Media Writers" ƙarƙashin jagorancin shugaban ƙungiyar na ƙasa Comr Abba Sani Pantami, ta rubuta littafi na farko mai suna "RAYUWAR SAMARI DA ƳANMATA A SOSHIYAL MIDIYA".

Ƙungiyar ta rubuta littafin ne domin Faɗakarwa, wayar dakan Al'umma, da jan hankali ga masu amfani da Soshiyal Nidiya, jan hankali ga iyaye, Jan hankali ga shugabanni game halin da samari da ƴan mata suke ciki, yadda suke gudanar da rayuwarsu musammanma a wannan kafa ta Soshiyal Midiya.

Nan bada daɗewa ba, ƙungiyar zata gudanar da gagarumin taron ƙaddamar da Littafin, domin littafin ya shiga kowanne lungu da saƙo domin Al'umma su amfana da Alkhairan dake cikin littafin.

Ƙungiyar "Arewa Media Writers" tana buƙatan Addu'o'in ku kan muhimman ayyukan da take gudanarwa na ganin ta tsaftache harkar Rubuce-Rubuce a kafofin sadarwar zamani tare da wayar dakan al-ummar Arewa, kawowa yankin Arewa cigaba ta kowanne fanni.

Reported by ISYAKU.COM

Domin samun labaran mu ta Whatsapp kai tsaye Latsa Link a kasa

https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg

Domin Tuntubar mu ko aiko Labari LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu LATSA NAN

Shafin mu na Facebook facebook.com/isyakulabari 

Shafin mu na Twitter twitter.com/isyakulabari 


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN