Jam'iyar APC reshen jihar Kebbi ta yi maslaha kan rikicin da ya barke tsakanin manbobin kungiyar Mawakan APC reshen jihar Kebbi. Jam'iyr ta ce kowa ya tsaya a kan mukaminsa. Wanda ke tabbatar wa Bello Bala Aljannare tare da sauran shugabannin kungiyar mukamin su.
Kalli bayani yadda aka ci wa maslaha da matakin da uwar jam'iya ta dauka:
Rubuta ra ayin ka