Matar aure ta sace N832.500 na maigidanta ta tsere, an kamata tare da saurayinta a loja bayan kwana 2, duba abin da ya faru


Yan sanda sun kama wata matar aure bayan ta sace kudin mijinta ta tsere.

Matar yar asalin garin Chitungwiza a kasar  Zimbabwe, ta sace wa mijinta dala $1,500 kimanin Naira 832.500 kudin Najeriya kuma ta tsere.

Sai dai bayan kwana biyu ana nemanta, sai aka kamata a wani loja mai suna Gombe Lodge a garin Seke da ke Chitungwiza.

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN