KAI TSAYE: Saura kwana 2 zaben Anambra, yan takara sun taru a daki daya don tabbatar babu rikici


Komai ya kankama wa dukkan yan takara a zaben Gwamnan jihar Anambra sun rattafa hannu kan takardar tabbatar an yi zaben ranar 6 ga Nuwamba cikin zaman lafiya. 

Wannan taro na gudana ne a Cibiyar tunawa da Dora Akunyili dake Awka, jihar Anambra. Kwamitin zaman lafiya ta Najeriya NOC karkashin jagorancin Janar Abdusalami Abubakar (Rtd) Wakilin Legit.ng na taron kuma zamu kawo muku bayanai kai tsaye.

Legit
Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN