Farashin kwan kaza ya kai N90 a kudancin Najeriya, Jaruma ta yi wa Allah roko kan talakawan Najeriya

J

arumar Nollywood Uche Elendu ta roki kada Allah ya bari yunwa da kuncin rayuwa ya tagayyara talakawan Najeriya.

Jarumar ta yi wannan furuci ne yayin da farashin kwan kaza guda daya ya kai N90 a kudancin Najeriya.


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN