Wani abin mamakiu ya auku sa'ilin da wani mutum ya gan maciji a laidar ruwan gora.
Macijin ya sulale ya shiga laidar ba tare da an kula ba.
Sai dai an gano macijin ne lokacin da ake kokarin sayar da laidar ruwan goran

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI