Hukumar yansandan Najeriya ta fitar da wasu lambobi da Yan Najeriya za su yi amfani da su domin su yi karar bara gurbin Yan sanda da ke aikata ba dai dai ba a cikin al'umma.
Duba bayani da lambobin a kasa.:
REPORT POLICE MISCONDUCT TO IGP MONITORING UNIT
Contact the following;
i. 08083454444
ii. 09055555463 (calls,sms only)
09134445465 (Whatsapp only)
III. Email: igpmonitoringfeedback@gmail.com
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI