Da duminsa: Dan gidan wani babban dan siyasa a garin Birnin kebbi na jihar Kebbi ya aikata wani abin kunya


Jami'an tsaro a jihar Kebbi sun gayyaci dan gidan wani babba, kuma babban dan siyasa a garin Birnin kebbi, na jihar Kebbi bayan ya tashi da wayar salula a wani shagon sayar da wayoyin salula.

Lamarin ya faru ne a shagon sayar da wayoyin salula a Olumbo plaza da ke kan titin Alhadu Bello da ke garin Birnin kebbi, inda wannan yaro ya tafi da wayar salula daga shagon ba tare da ya biya kudinta ba.

Cikakken labari da rahotun yadda lamarin ya faru na nan tafe,......... 
Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN