Da duminsa: An binne gawar wata mata a cikin akwatin gawa mai siffan al'aurar namiji bayan ta auri maza 10 ta haifa masu yaro 1 kowannensu (Bidiyo)

Wani Mawallafi kuma Lauya dan kasar Ghana mai suna Gabby Otchere-Darko, ya wallafa wani faifen bidiyo mai ban mamaki. Wannan bidiyo ya nuna yadda aka binne wata mata a cikin akwatin gawa da aka yi shi da siffan al'aurar namiji.

Ya ce an gaya mashi cewa matar ta auri maza 10 kuma ta haifi yaro daya tare da mazajen nata guda 10 kafin ta mutu. 

Ya ce lamarin ya faru ne a cikin al'ummar Ga da ke kasar Ghana.


Reported by ISYAKU.COM

Domin samun labaran mu ta Whatsapp kai tsaye Latsa Link a kasa

https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg

Domin Tuntubar mu ko aiko Labari LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu LATSA NAN

Shafin mu na Facebook facebook.com/isyakulabari 

Shafin mu na Twitter twitter.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN

Latsa nan domin samun labaran mu ta WhatsApp kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilin mu a garin ku LATSA NAN

Domin aiko rahotu/ korafi LATSA NAN

Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN ka danna FOLLOW ko LIKE