An gano ayaba mafi girma a Duniya da ya kai girman sabon Jariri da itaciyar ayaba mafi girma ke haihuwa (Hotuna)


An gano itacen ayaba mafi girma a Duniya a garin Papua na kasar New Guinea. Tsawon ganyen itacen ayaban ya kai tsawon mita 2.5 kuma girman ayaba da icen ke haihuwa ya kai girman sabon Jariri. Shafin isyaku.com ya samo

Previous Post Next Post