Abin da wannan mahaifiya ta yi a cikin makaranta zai ba ka mamaki saboda malama ta ladabtar da diyarta (Bidiyo)


Wata mahaifya ta tayar da kura bayan ta shiga wata makaranta tare da wasu yan daba ta yi kokarin ya wa Malamar makarantar duka saboda Malamar ta ladabtar da yar yar matan.

Shafin isyaku.com ya asamo cewa faifen bidiyo da ke yawatawa a intanet ya nuna yadda matar ta shigo da yan daban a cikin harabar Makarantar, kuma wani Malami ya yi kokarin fuskantarta domin ban hakuri amma matar ta yi ta bayani cikin fushi.

Yan daban dai sun tayar da kura, domin dai sun haifar da yan kallo a harabar Makarantar.

Ko daukar doka a hannu da iyaye ke yi domin an ladabtar da yayansu a makaranta alhairi ne ga tarbiyya da tsarin ilimin yaran?.


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN