2023: Hotunan Tinubu yana Sallah zaune a kan kujera cikin Masallaci ya tayar da kura a intanet


Yan Najeriya na ce-ce-ku-ce  bayan hotunan shugaban jam'iyar APC Bola Tinubu yana Sallah a cikin Masallaci zaune a kan kujera, lamari da ya sa jama'a ke tofa albarkacin bakinsu kan koshin lafiyar Tinubu sakamakon kalubalen siyasa a 2023 idan ya bukaci ya tsaya takarar kujerar shugaban kasa. 


إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN