Yadda wani mutum ya haka wa kansa kabari, ya banka wa gidansa wuta kuma ya kashe kansa


Wani mutum mai shekara 48 mazauni kauyen Mwathia a mazabar Karumandi da ke gundumar Kirinyaga a kasar Kenya ya haka wa kansa kabari sai ya banka wa gidansa wuta ya kone kurmus daga bisani ya kashe kansa.

Wani ganau ya ce mutumin mai suna Joel Muthike ya banka wa gidansa wuta kuma ya diga amfani da adda yana koran jama'a da suka kawo agaji domin kasahe wutar.

Daga bisani ya kashe dabbobinsa kuma ya juya ya kashe kansa ta hanyar rataye kansa a wata bishiya.

إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN