Lantarki ya kashe barawo nan take bayan transfoma da ya je yin sata a ciki ya yi bindiga (Bidiyo)


Wani da ake zargin cewa barawo ne ya mutu bayan transfoma ta ja shi kuma ta yi bindiga a Festac Town da ke birnin Lagos. Shafin labarai na isyaku.com ya wallafa.

Lamarin ya faru ne ranar Juma'a 1 ga watan Oktoba a shiyar 721 Road, G close. 

Mazauna Unguwar sun ce an sheda cewa wanda ya mutu ya sha addabar mutanen Unguwar da sace-sace.

Kawo yanzu dai baby Wanda ya dauki alhakin mallakar gawarsa.

Kalli bidiyo a kasa:

إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN