Lalurar Duniya: Yadda tsohon Gwamna ya hau Achaba tare da dansanda mai tsaron lafiyarsa ya aje motocin alfarma, duba dakili


Saboda kada ya kuskure samun jirgin sama bisa lokaci sakamakon cinkoson ababen hawa a kan titunan birnin Lagos, tsohon Gwamnan jihar Ekiti Ayo Fayose ya aje motocinsa na alfarma ya hau Achaba tare da dansanda mai yi masa rakiya zuwa filin jirgin sama na Ikeja.

Shin wannan abu ne da zai iya faruwa da Gwamnonin mu na arewa?
Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN