Kalaman Ministan sharia Abubakar Malami a jihar Kebbi da ya zama abin gaskatawa a tsakanin jama'ar jihar {Bidiyo}


Ministan sharia kuma Antoni janar na Najeriya Abubakar Malami SAN, ya magantu da kalaman hikima, fikira da gaskiya bisa manufa na aalkiblar ci gaba da nassara a taron jam'iyyar APC reshen jihar Kebbi ranar Asabar 16-10-2021.

Latsa kasa ka kalli jawabinsa:

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN